Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Mohit cewa; Babbar cibiyar musulmi ta kasar Amurka ta yi Allawadai da duk wani mataki na cin zarafin addini da wasu bangarori na kasar ke yi. Bayanin ya ci gaba da cewa wasu daga cikin masu tsattsauran ra'ayin kiyayya da muslunci a Amurka, sun sha alwashin ci gaba da yakar musulunci da dukkanin karfinsu. 477684