IQNA

Rashin Yin RikoAkida Ne Ke Kawo Sassaucin Yin Riko Da Addini

11:32 - October 13, 2009
Lambar Labari: 1837038
Bangaren siyasa; Shugaban babbar cibiyar ahlul baiti ta duniya Hasan Akhtari ya bayyana cewa daya daga cikin abin da al'ummar musulmi ke bukata musamman ma matasa daga cikinsu shi ne yin riko da akidar addininsu a cikin dukkanin lamurra.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na bangaren kula da haulda da jama'a na babbar cibiyar mabiya ahlul bait cewa; Shugaban babbar cibiyar ahlul baiti ta duniya Hasan Akhtari ya bayyana cewa daya daga cikin abin da al'ummar musulmi ke bukata musamman ma matasa daga cikinsu shi ne yin riko da akidar addininsu a cikin dukkanin lamurra.Bayanin ya ci gaba da cewa wannan rashin yin riko da akida ta musulunci kamar yadda ya kamata shi ne kan sa samu yin saku-saku da akidar addinisu. 477782





captcha