IQNA

Riko Da koyarwar Kur'ani Shi Ne Babbar Hanyar Samun hadin Kan Musulmi

9:51 - October 15, 2009
Lambar Labari: 1837443
Bangaren kasa da kasa; Yin riko da koyarwar kur'ani mai tsarki ita ce hanya mafi sauki wajen samun hadin kai tsakanin al'ummar musulmi, da hakan ya hada da yin aiki da koyarwar da ke cikinsa baki daya.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; a cikin wani bayani day a gatar a wani zama da aka gudanar tsakanin tawagar Iran a Sudan da kuma wasu malaman kasar, shugaban jami'ar ilmomin hadisi ta Iran Sayyid Hamid Malakuti ya bayyana cewa; Yin riko da koyarwar kur'ani mai tsarki ita ce hanya mafi sauki wajen samun hadin kai tsakanin al'ummar musulmi, da hakan ya hada da yin aiki da koyarwar da ke cikinsa baki daya.
478246

captcha