IQNA

Jami'ar Kur'ani Ta Kasar Sudan Na Samun Ci Gaba A Dukkanin Fuskoki

9:51 - October 15, 2009
Lambar Labari: 1837444
Bangaren kasa da kasa; Jami'ar kur'ani ta kasar sudan ita kadai ce jami'a da ake kwarewa kan wani abu a cikinta ta fuskacin ilmomin kur'ani, wadda ke daukar dalibai da dama a kowace shekara.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Jami'ar kur'ani ta kasar sudan ita kadai ce jami'a da ake kwarewa kan wani abu a cikinta ta fuskacin ilmomin kur'ani, wadda ke daukar dalibai da dama a kowace shekara. Jami'ar kur'ani ta kasar sudan ita kadai ce jami'a da ake kwarewa kan wani abu a cikinta ta fuskacin ilmomin kur'ani, wadda ke daukar dalibai da dama a kowace shekara. 478251
captcha