Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Rasha cewa; Kwamitin malaman addinin muslunci a kasar rasha ya yi watsi da duk wani yunkuri da wasu bangarori ke yin a danganat addinin Musulunci da ayyukan ta'addanci. Bayanin ya ci gaba da cewa addinin muslunci bay a da wata dangantaka da dukkanin ayyukan ta'addanci da wasu ke aikatawa da sunan addi. 478439