IQNA

An Bayyana Hafez A Matsayin Fitaccen Mawakin Iraniyawa A Seralion

Bangaren al'adu da fasaha; Da dama daga cikin kafofin yada labarai na kasar seralion sun bayyana Hafiz a matsayin mawakin Iraniyawa wanda ya fi fice a duniya, tare da bayyana muhimman abubuwan da rubuta a wannan fage.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran AP cewa; Da dama daga cikin kafofin yada labarai na kasar seralion sun bayyana Hafiz a matsayin mawakin Iraniyawa wanda ya fi fice a duniya, tare da bayyana muhimman abubuwan da rubuta a wannan fage. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin muhimman abubuwa da wasu kafofin yada labarai na nahiyar Afirka kan mayar da hankali kansu wajen bincika fitattun mutane a yankunan gabas ta tsakiya da ma sauran duniya baki daya. 478495