IQNA

An Nuna Sabuwar tarjamar Kur'ani A Baje Kolin Littafai Na Frankfurt

17:09 - October 17, 2009
Lambar Labari: 1838188
Bangaren kasa da kasa; An nuna sabuwar tarjamar kur'ani mai tsarki a baje kolin littafai da ake gudanarwa yanzu ahka a birnin Frankfurt na kasar Jamus, wanda ke samun halartar manyan kamfanonin littafai daga kasashen duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar sudiyya cewa; An nuna sabuwar tarjamar kur'ani mai tsarki a baje kolin littafai da ake gudanarwa yanzu ahka a birnin Frankfurt na kasar Jamus, wanda ke samun halartar manyan kamfanonin littafai daga kasashen duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa baje kolin na bana ya yi armashi fiye da shekarun da suka gabata, domin kuwa akwailittafai na addinin muslunci da dama aka kawo a wajen baje kolin.479145
captcha