Bangaren kasa da kasa; Yan majalisar dokoki musulmi a kasar Girka sun yi rantsuwar kama aiki karakashin yin rantsuwa da kur'ani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga tevhidhaber ta watsa rahoton cewa; yan majalisar dokoki musulmi sun rantsuwar fara kama aiki a cikin majalisar dokokin wannan kasa .Kuma wannan rantsuwa sun yi tan e karkashin kur'ani da kalmar shahada guda biyu.Wannan na nuni da yadda Musulunci ya yi karfi a wannan kasa da kuma yadda aka bawa musulmi yancinsu.
479088