IQNA

Taro Da Bincike Kan Hakkokin Mata Da maza shin Adalci na Cikin Daidaito?

Bangaren siyasa da zamantakewa: a kasar Filipine ana gudanar da taro da bincike kan hakkokin Mata da Masa ,sshin adalci yana nufin daidaito a tsakani?.
Cibiyar da kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: wannan taro da kuma nazari da ake gudanarwa a kasar Filipine kan hakkokin maza da mata da kuma dora ayar tambayar cewa; adalci yana a cikin daidato ne ko a'a an shirya shi ne da zummar warware wannan matsala da ta shafi hakkin mata da maza da kuma yadda ke ci gaba da haddasa sabanin tunani da nazari a tsakanin mata da maza ta fuskar kare hakkin bil adama da hakkokin da suka shafi maza da mata da kuma uwa uba daidaito a tsakaninsu musamman kan wani abu day a shafi addini da akida da kuma tuni addini ya shatawa kowa shimge da iyakarsa.

479556