IQNA

Kalmar Salam Sau Arba'in Ta Zo A Cikin Kur'ani

Bangaren tunani da nazari: a cikin wata Aya Allah Yana cewa; Idan za ku shiga wani gida ku yi sallama a gare ku sallama daga Allah Mai albarka da aminci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoto cewa: kalma da maganar sallama a cikin wannan aya malumman fassara sallama ga sauran mutane tamkar ka yi wa kanka ne sallama da kuma wannan yana nuni da matsayi da darajar wannan kalma kuma a cikin alkur'ani mai girma sau arba'in ne wannan kalma ta sallama ta zo.

479648