Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adu na addinin musulunci cewa; Za a gudanar da tarukan bayan da horo na musamman ga limaman masallatai a kasar Chadi a birnin Njamina fadar mulkin kasar. Bayanin ya ci gaba da kungiyar ISESCO ita ce za ta dauki nauyin gudanar wannan shiri. 479293