IQNA

Za A Gudanar Da Taron Kusanto Da Mazhabobin Musulunci

18:02 - October 18, 2009
Lambar Labari: 1838695
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Birtaniya ta sanar cewa za a gudanar da taron tattaunawa tsakanin mazhabobin muslunci a kasar Birtaniya nab a da jimawa ba.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran qods press cewa; Cibiyar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Birtaniya ta sanar cewa za a gudanar da taron tattaunawa tsakanin mazhabobin muslunci a kasar Birtaniya nab a da jimawa ba. Bayanin ya ci gaba da cewa taron zai samu halartar wakilai daga kasashen musulmi daban-daban. Bayanin y ace yanzu haka an kammala dukkanin shirye-shiryen taron. 479400





captcha