IQNA

Za A Gudanar Da Taro Kan Dangantaka Tsakanin Mutane A Musulunci

18:01 - October 18, 2009
Lambar Labari: 1838696
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da zaman taro kan dantaka tsakanin mutane a mahangar addinin musulunci, wanda za a gudanar a kasar Turkiya.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran resalehabar cewa; Za a gudanar da zaman taro kan dantaka tsakanin mutane a mahangar addinin musulunci, wanda za a gudanar a kasar Turkiya. Taron zai yi dubi dangane da yadda musulunci ke kallon muhummancin kyautata dangataka tsakanin mutane a dukkanin harkokinsu na rayuwar zamantakewa, tare da girmama juna da kuma girmama ra'ayoyi da fahimta kowane bangare. 479474



captcha