IQNA

An Gudanar Da Zaman Tattaunawa Kan masallacin Qods A Tripoli

Bangaren al'adu da fasaha; An gusdanar da zaman tattaunawa dangane da dukkanin matakan da ya kamata a dauka na kare masallacin Qods daga barazanar da yake fuskanta daga yahudawan sahyuniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gusdanar da zaman tattaunawa dangane da dukkanin matakan da ya kamata a dauka na kare masallacin Qods daga barazanar da yake fuskanta daga yahudawan sahyuniya. Byanin ya ci gaba da cewa wannan taro ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na larabawa, inda aka kaddamar da laccoci tare raba kamaloli kan muhimmancin masallacin Qods a wurin musulmi. 479603