IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Musulunci A Jami'ar Ibadan

13:58 - October 19, 2009
Lambar Labari: 1839054
Bangaren kasa a kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a matsayi na kasa da kasa a jami'ar Ibadan da ke tarayyar Nigeria, da nufin samar da wasu hanyoyi na karfafa dangantaka tsakanin kungiyoyin addinin musuluci a dukkanin sassa na duniya.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga wasu kafofin yada labarai na tarayyar Nigeria cewa; Za a gudanar da wani zaman taro a matsayi na kasa da kasa a jami'ar Ibadan da ke tarayyar Nigeria, da nufin samar da wasu hanyoyi na karfafa dangantaka tsakanin kungiyoyin addinin musuluci a dukkanin sassa na duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro zai samu halartar wasu daga cikin kan harkokin siyasa da kuma zamantakewa da masu masaniyua kan harkkin ilimin bincike da tarihi daga jami'oi daban-daban na duniya. 480201




captcha