Bangaren kasa da kasa; Za a gudanr da zaman taron fikihun Musulunci a kasar Kuwait, wanda zai samu halartar malaman addinin Musulunci daga dukkanin kasashen musulmi mammbobin a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; Za a gudanr da zaman taron fikihun Musulunci a kasar Kuwait, wanda zai samu halartar malaman addinin Musulunci daga dukkanin kasashen musulmi mammbobin a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya. Za a gudanr da zaman taron fikihun Musulunci a kasar Kuwait, wanda zai samu halartar malaman addinin Musulunci daga dukkanin kasashen musulmi mammbobin a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya.480043