IQNA

Jagororin Addinai Za Su Gudanar Da Zaman Taronsu A Amurka

11:54 - October 20, 2009
Lambar Labari: 1839479
Bangaren kasa da kasa; Jagororin addinai za su gudanar da zamansu a kasar Amurkada nufin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinai daban-daban da ke fadin duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na wcfcourier cewa; Jagororin addinai za su gudanar da zamansu a kasar Amurkada nufin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinai daban-daban da ke fadin duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar manufar gudanar da wannan taro ita ce kara kusanto da fahimta tsakanin dukkanin mabiya addinai na duniya da girmama mahangar kowa, ta yadda hakan zai taimaka wajen kara samun zaman lafiya da ahadin kai tsakanin al'ummomin duniya. 480728



captcha