Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Hadaddiyar daular larabawa wam cewa; Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta hadaddiyar daular larabawa. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta hadaddiyar daular larabawa.480636