IQNA

Za A Gudanar Da Tarukan Zagayowar Lokacin Haihuwar Ma'asuma

11:52 - October 20, 2009
Lambar Labari: 1839490
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro na tunawa da zagayowar lokacin haihuwar sayyida Fatima Ma'asuma (SA) a kasar Zambia.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na cibiyar kula da harkokin ilmi da al'adu tat a Iran a reshenta dake kasar zambia cewa; Za a gudanar da wani zaman taro na tunawa da zagayowar lokacin haihuwar sayyida Fatima Ma'asuma (SA) a kasar Zambia. Bayanin ya ci gaba da cewa cibiyar kula da al'adu da harkokin ilimi ta Iran a reshenta da ke kasar zambia na kokarin raya irin wadannan taruka. 480318


captcha