IQNA

Akidar Raba Rayuwa Da Addini Ba Ta Da Wurin Zama A Duniya

Bangaren Rahoto; Akida raba addini da rayuwa ba ta da wurin zama a cikin duniyarmu ta yau, kuma masu irin wannan tunanin suna tafka kuskure idan har suka yi tunanin zai ci nasara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga daga bangaren kula da hulda da jama'a na ofishin dakarun kare juyin juya halin muslunci da ke birnin Qom cewa; a wani jawabi da malamain addini na kasar Iran ayatollah Nuri hamidani ya gabatar ya bayyana cewa; Akida raba addini da rayuwa ba ta da wurin zama a cikin duniyarmu ta yau, kuma masu irin wannan tunanin suna tafka kuskure idan har suka yi tunanin zai ci nasara. 480509