Bangaren fikira da ilimi; Za a gudanar da wani zaman taro a karon farko a a cibiyar Iamm Ali(AS) da ke kasar Afganistan kan kara ilmantarwa dangane da ayyukan haji da kuma muhimman abubuwan da ya kamata maniyyaci ya kiyaye.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na kasa Afganistan cewa; Za a gudanar da wani zaman taro a karon farko a a cibiyar Iamm Ali(AS) da ke kasar Afganistan kan kara ilmantarwa dangane da ayyukan haji da kuma muhimman abubuwan da ya kamata maniyyaci ya kiyaye. Za a gudanar da wani zaman taro a karon farko a a cibiyar Iamm Ali(AS) da ke kasar Afganistan kan kara ilmantarwa dangane da ayyukan haji da kuma muhimman abubuwan da ya kamata maniyyaci ya kiyaye. 480711