Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; ta nakalto daga wani shafin Musulunci a kasar Bahrain za a sayi kan sarki mai dauke da hoton sai Said Hasan Nasrullah a kan kudi Yuro dubu goma sha biyar a kasar Ostriya kuma wannan ya bada wannan labari ya nemi a sakaya sunansa kuma ya kara da cewa wanda zai sayi wannan kan sarki a shirye yake ya kara kudi sama da tayin farko day a yin a yuro dubu goma sha biyar.
480752