IQNA

Za A Gudanar Da Taro kan Nuna Iya Zane A Tsakanin Indiya da Iran

16:39 - October 20, 2009
Lambar Labari: 1839738
Bangaren ilmi: za a gudanar da taro kan nunawa da karawa juna sani na bai daya tsakanin Iran da Indiya kan zane.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin fara wani taro karawa juna ilimi a tsakanin Iran da Indiya da za a gudanar a kasar Indiya kan zane. Kimanin malumai dam asana wannan fanni arba'in ne za su samu damar halartar wannan taro kuma fitacce kan wannan fanni Tajik zai gabatar da jawabi da makalarsa a gurin wannan taro.

480738






captcha