IQNA

Ana Yada Wasannin Na'ura Mai Kwakwalwa Na Cin Zarafin Addini

12:57 - October 21, 2009
Lambar Labari: 1840089
Bangaren kasa da kasa; Ana yada wasanni na cin zarafin addinin Musulunci da musulmi a kasar Switzerland da nufin tsokanar musulmin kasar da ma na duniya baki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na saman cewa; Ana yada wasanni na cin zarafin addinin Musulunci da musulmi a kasar Switzerland da nufin tsokanar musulmin kasar da ma na duniya baki daya. Ana yada wasanni na cin zarafin addinin Musulunci da musulmi a kasar Switzerland da nufin tsokanar musulmin kasar da ma na duniya baki daya.481219
captcha