Kamfanin dillancin labaran Iqna daga kasar Afganistan ya bayyana cewa; Wasu daga cikin al'ummomin kasar Afganistan sun nuna rashin gamsuwarsu da gudanar da duk wani shiri na talabijin da ke nuna batunci ga addinin muslunci da musulmi a kasar Afganistan. Wasu daga cikin al'ummomin kasar Afganistan sun nuna rashin gamsuwarsu da gudanar da duk wani shiri na talabijin da ke nuna batunci ga addinin muslunci da musulmi a kasar Afganistan.480677