IQNA

Al'ummar Afganistan Mai Yawa Ta Tarbi Tawagar Talbijin Ta Kur'ani

Bangaren al'ada da Fasaha: tawagar talbijin ta kur'ani sun samu tarba gagarama daga al'ummar Afganistan a ziyarar da ta kai kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa;' tawagar ma'aikatan gidan talbijin din kur'ani. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan tashar za ta gudanar da muhimman ayyuka da suka danganci ayyukan kur'ani mai tsarki. Da dama daga cikin a'ummomin kasar sun bayyana cewa tashar za ta kara ilmantr da su kan addini matuka. 481351