IQNA

An Karyata Rahoton Da Ke Cewa An Rufe Masallacin Turkawa A Baku

14:14 - October 22, 2009
Lambar Labari: 1840405
Bangaren siyasa da zamantakewa; Kwamitin da ke kula da harkokin addinin muslunci a kasar Azarbaijan ya karyata labarin da ke cewa an rufe wani masallaci mallakin turkawa da ke birnin Baku fadar mulkin kasar ta Azarbaijana.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na ma'aikatar kula da harkokin addi ta kasar Azarbaijan cewa; Kwamitin da ke kula da harkokin addinin muslunci a kasar Azarbaijan ya karyata labarin da ke cewa an rufe wani masallaci mallakin turkawa da ke birnin Baku fadar mulkin kasar ta Azarbaijana. Kwamitin da ke kula da harkokin addinin muslunci a kasar Azarbaijan ya karyata labarin da ke cewa an rufe wani masallaci mallakin turkawa da ke birnin Baku fadar mulkin kasar ta Azarbaijan. 482134



captcha