IQNA

Wasu Daga Cikin Malaman Farsafar Yamma Sun Amince Da Falsafar Musulunci

Bangaren fikira; Wasu daga cikin sanannun malaman falsafar yammacin turai sun nuna gamsuwarsu da asalin falsafar musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren gudanar da bincike da nazari kan ilimin falsafa na jami'ar Azad cewa; Wasu daga cikin sanannun malaman falsafar yammacin turai sun nuna gamsuwarsu da asalin falsafar musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa bisa la'akari da cewa falsafar musulunci ta ginu ne bisa dalilai na hankali da kuma bayar da gamsassun bayanai, wannan ya sanya wasu daga cikin malaman falsafar yammacin turai suka fito karar suka bayyan agamsuwarsu da dalilai da falsafar muslunci ta dogara a kansu. 482622