IQNA

Cibiyar Musulmin London Za Ta Dauki Bakuncin Taron Mazhabobi

19:50 - October 25, 2009
Lambar Labari: 1841524
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar musulmin kasar Birtaniya za ta dauki nauyin bakuncin taron mazhabobin musulunci da a karo na uku a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na IC EL cewa; Cibiyar musulmin kasar Birtaniya za ta dauki nauyin bakuncin taron mazhabobin musulunci da a karo na uku a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro da zai samu halartar baki da suka hada da masana daga jami'oin kasashen muslmi da kuma malamai, zai dubi kan muhimmancin kusanto da fahimtar juna tsakanin mabiya mazhabobin musulunci. 482901
captcha