Bangaren siyasa da zamantakewa:An gudanr da zama na hukumomin musulmi da na gwamnatin ba a babban ginin Milad a Tehran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; mu'assisar kur'ani da sauran muassisoshi da hykumomi dab a na gwamnati ba sun gudanar da taronsu karo na biyar a babban ginin da yake na hudu mafi girma a duniya da ke birnin Tehran inda suka tattaunawa yadda za su magance matsalolin da suke fuskanta da kuma inganta ayyukansu a ciki da wajen kasashen musulmi.
482338