Bangaren kasa da kasa; Saudiyya za ta dauki nauyin bakuncin taron harkokin banki na kasashen musulmi, wanda ma'aikatar harkokin kasuwanci da bunkasa tattalin arziki ta kasar za ta jagoranci gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqnq ya nakalto daga jaridar kasar saudiyya cewa; Saudiyya za ta dauki nauyin bakuncin taron harkokin banki na kasashen musulmi, wanda ma'aikatar harkokin kasuwanci da bunkasa tattalin arziki ta kasar za ta jagoranci gudanarwa. Saudiyya za ta dauki nauyin bakuncin taron harkokin banki na kasashen musulmi, wanda ma'aikatar harkokin kasuwanci da bunkasa tattalin arziki ta kasar za ta jagoranci gudanarwa.483552