IQNA

9:48 - November 01, 2009
Lambar Labari: 1843163

Kungiyar ISESCO Ta Fitar Da Wani Bayani Dangane Da Aikin Hajji

Bangaren kasa da kasa; Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta fitar da wani bayani a cikinsa take bayyana muhimman abubuwa da ya kamata mahajjatan bana su mayar da hankali kansu a yayin aikin hajii.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kungiyar hada kan kasashen musulmi cewa; Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta fitar da wani bayani a cikinsa take bayyana muhimman abubuwa da ya kamata mahajjatan bana su mayar da hankali kansu a yayin aikin hajii. Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta fitar da wani bayani a cikinsa take bayyana muhimman abubuwa da ya kamata mahajjatan bana su mayar da hankali kansu a yayin aikin hajii. 485478

captcha