Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Bahrain cewa; Ana ci gaba da ajiye wani dadadden kur'ani mai tsarki a gidan ajiye kayayyakin tarihi na birnin Manama na kasar Bahrain, wanda tarihinsa ke komawa zuwa ga lokacin halifancin Usman. Ana ci gaba da ajiye wani dadadden kur'ani mai tsarki a gidan ajiye kayayyakin tarihi na birnin Manama na kasar Bahrain, wanda tarihinsa ke komawa zuwa ga lokacin halifancin Usman. 485580