IQNA

An Tattauna Batutuwa Da Suka Danganci Matasa A Bahrain

9:47 - November 01, 2009
Lambar Labari: 1843168
Bangaren kasa da kasa; An tattauna kan batutuwa da suka danganci matasa a kasashen musulmi da kuma irin matsalolin da suke fama da su gami da sanin hanyoyin da za a bi domin shawo kan matsalolin.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Alwaqt na kaar Bahrain cewa; An tattauna kan batutuwa da suka danganci matasa a kasashen musulmi da kuma irin matsalolin da suke fama da su gami da sanin hanyoyin da za a bi domin shawo kan matsalolin. An tattauna kan batutuwa da suka danganci matasa a kasashen musulmi da kuma irin matsalolin da suke fama da su gami da sanin hanyoyin da za a bi domin shawo kan matsalolin. 485541

captcha