IQNA

Majalisar Mabiya Mazhabar Shi'a A Saudiyya Ta Gudanar Da Zama

9:46 - November 01, 2009
Lambar Labari: 1843169
Bangaren kasa da kasa; Majalisar mabiya mazhabar shia'a kasar Saudiyya ta gudanar da wani zama domin raya ranar haihuwar Imam Rida AS a yankunan gabacin kasar Saudiyya.
Kamfanin dilalncin labaran Iqna ya nakalto daga shafin interent na saffar.org cewa; Majalisar mabiya mazhabar shia'a kasar Saudiyya ta gudanar da wani zama domin raya ranar haihuwar Imam Rida AS a yankunan gabacin kasar Saudiyya. Bayanin ya ci gaba da cewa babban malamain nan na mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah a gabacin Saudiyya Sheikh Hassan Saffar shi ne ya jagoranci gudanar da wannan taro.485391

captcha