IQNA

An Buga Wani Littafi Kan Bayyanar Musulunci A Masar

9:47 - November 01, 2009
Lambar Labari: 1843171
Bangaren kasa da kasa; An buga wani littafi da ke yin bayani kan bayyanar addinin musulunci a kasar Masar, wanda Ahmad Amin daya daga cikin fitattun marubuta na kasar Masar ya rubuta.
Kamfanin dillancin lBrN Iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar Yaum Sabi ta kasar Masar cewa; An buga wani littafi da ke yin bayani kan bayyanar addinin musulunci a kasar Masar, wanda Ahmad Amin daya daga cikin fitattun marubuta na kasar Masar ya rubuta. An buga wani littafi da ke yin bayani kan bayyanar addinin musulunci a kasar Masar, wanda Ahmad Amin daya daga cikin fitattun marubuta na kasar Masar ya rubuta.485434



captcha