IQNA

Mu Bayyana Hajji Ibrahimi Ga Sauran Addinai A Duniya

Bangaren Zamantakewa: ya kama tam u bayyaawa duniya muhimmancin haji ibrahimi domin murkushe makircin makiya da ke nuna da adaw da cewa ana kashe makuddan kudade wajen gudanar da hajji.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa;hanyar dakule makircin ma'aikiya Musulunci ita ce wayar da kan al'ummomi da sauren addini na duniya muhimmanci gudanar da hajji Ibrahimi .Makiya na sukan cewa ana kashe biliyoyin kudade wajen gudanar da ayyukan hajji a kowace shekara kuma ta wannan hanya ce suke son muzanta addinin Musulunci ta sukar aikin hajji da yadda al'ummomin musulmi ke taruwa a wannan guri mai tsarki na hajji.



485525