Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran ma'a cewa; An gudanar da wasu taruka domin girmama mahardata kur'ani mai tsarki da suka taka gagarumar rawa a gasar kur'ani da aka gudanar a dukkanin yankunan zirin Gaza. An gudanar da wasu taruka domin girmama mahardata kur'ani mai tsarki da suka taka gagarumar rawa a gasar kur'ani da aka gudanar a dukkanin yankunan zirin Gaza. 485832