IQNA

An Gudanar Da Taron Kaddamar Da Wakokin Imam Rida A Qatar

Bangaren fikira da ilimi; An gudanar da wani zaman taro na kaddamar da wakokin Imam Rida (AS) a kasar Qatar, wanda ya samu halartar manyan malaman addini da kuma jami'an huldar diplomasiyya na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa daga birnin Doha na kasar Qatar cewa An gudanar da wani zaman taro na kaddamar da wakokin Imam Rida (AS) a kasar Qatar, wanda ya samu halartar manyan malaman addini da kuma jami'an huldar diplomasiyya na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro ya samu karbuwa matuka daga mahalartansa. 485857