Bangaren fikira da ilmi; An kara fadada babban dakin karatun nan na kasar Jamus, wanda ya ya bude rassa a sassa daban-daban na duniya daga ciki kuwa har da yankin gabas ta tsakiya.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; An kara fada babban dakin karatun nan na kasar jamus, wanda musulmi suke amfana da shi tsawon lokuta, kamar yadda rahoton ya zo a cikin wani bayani da bangaren yada labarai na jami'ar Haleh ya fitar cewa; An kara fadada babban dakin karatun nan na kasar Jamus, wanda ya ya bude rassa a sassa daban-daban na duniya daga ciki kuwa har da yankin gabas ta tsakiya. 486080