IQNA

A Faransa Za A Yi Bincike Da Nazari Kan Mu'ijizojin Ilimi Da Ke Kur'ani

14:20 - November 03, 2009
Lambar Labari: 1844329
Bangaren kasa da kasa; A kasar Faransa ne za a gudanar da bincike kan muijizoji na ilimi da ke cikin kur'ani mai girma.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga Institut imem ta watsa rahoton cewa: Abdallah bin Abdul Aziz Almusttpha babban sakataren hadin guiwar kungiyar matasa ta duniya ya bada labarin gudanar da wannan taro da zai yi bincike da nazari kan yadda kur'ani ya nuna mu'ijizarsa ta ilimi da kuma yadda hakan yake a cikin hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka.hatta wadanda ba musulmi ba an gayyace su a gurin wannan taro domin sani irin abubuwan alheriri da na ilimi da ke kumshe a cikin kur'ani da hadisan ma'aikin Allah.

486642

captcha