IQNA

Kakakin Ma'aikatar harkokin Waje Ya Mayar Da Martani kan Muna Kamar Musulmi Daga Gwamnatin Amerika

14:19 - November 03, 2009
Lambar Labari: 1844332
Bangaren siyasa: kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya mayar da martani kan yadda wasu manbobin gwamnatin Amerika ke muna bakar Adawa da kama kan musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai da jaridu a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Ramin Mamanir mataimakin musamman na minister kuma kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran a cikin wata masa kan tambayar manema lbarai dangane da rahoton shekara shekara ta ma'aikatar harkokin wajen Amerika da a ciki ake kara nuna bakar adawa kan musulmi da addininsu da kuma suke nuna siyasar harshen damo kan duk wani lamari day a shafi musulmi a duniya.

486571

captcha