Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar Afganistan ya watsa rahoton cewa: a wajen wannan zama mambobin komitin ya nuna amincewa da yadda ake shirya gudanar da zirga-zirgar mahajjata. Har ila yau ma'aikatar harkokin gudanar da aikin hajji da harkokin addini ya gabatar da wani rahoto ga komitin kan shirye-shiryen aikin hajjin bana gay an kasar ta Afganistan da cewa: a cikin sauki za su gudanar da zirga-zirgar mahajjata zuwansu da komawarsu kuma kimanin maniyata dubu 9170 za su tafi aikin hajji daga kasar Afganista a bana.
486538