Bangaren tunani: Hamid Rida Dabi'I shugaban Jihadin yan kafa wannan cibiya ta harkokin kur'ani ta yan jami'a a Iran Ikna ta taimaka wajen yada ilimin dan adam.
Hamid Rida Dabi'I shugaban jihadi na yan jami'a a wata tattaunawa da bangaren tunani na cibiyar harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa wannan wani abin jinjinawa ne matuka gaya kan yadda wannan cibiya take gudanar da ayyukanta da kuma yadda take yada ilimi a tsakanin kasashen duniya ba wai kawai a cikin Iran ba a 'a a duniya baki daya kuma wannan wani babban ci gaba ne matuka gaya ko shakka babu kuma abin jinjinawa ne ga wannan cibiya da ma'aikatanta .
486373