IQNA

An Fara Taro Kan hadisai A Baljuim

Bangaren kasa da kasa; an kasar Beljuim aka fara taron kan Hadisai da cibiyar yada Musulunci ta shirya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto da Idlamic Events ta watsa rahoton cewa; mahalarta wannan taro za su doki horo kan dangantaka kan iya rubutu na ruwayoyin Hadisai da kuma tamtamce hadisai na gaskiya da daga cikin na jabu da kuma yadda ake tsara ruwayoyi karkashin matsayi- matsayi na sahabban ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka.

486496