Bangaren kasa da kasa:musulmi a kasar amerika babu abin da yafi daminsu kamar kare iyalansu daga duk wani abu mai daraja.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Islam Online ta watsa rahoton cewa; wannan komiti da ke kula da rayuwar musulmi a kasar Amerika ne ya bada labarin yadda musulmi ke fuskantar matsaloli a kai akai da kuma yadda suka himmatu wajen kare iyalansu kan abubuwa masu kima da daraja a addininsu .
486413