IQNA

Kwamitin Kula Da Harkokin Siyasar Waje Ya Gudanar Da Zamansa

11:15 - November 05, 2009
Lambar Labari: 1845022
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin kula da harkokin siyasar wajen kasar Iran ya gudanar da zamansa domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci sabbin hanyoyin tunkarar siyasar kasashe masu girman kai.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Kwamitin kula da harkokin siyasar wajen kasar Iran ya gudanar da zamansa domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci sabbin hanyoyin tunkarar siyasar kasashe masu girman kai.
Kwamitin kula da harkokin siyasar wajen kasar Iran ya gudanar da zamansa domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci sabbin hanyoyin tunkarar siyasar kasashe masu girman kai. 486963

captcha