Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran spharnews cewa; Za a gudanar da gasar karatun kur'ani a Mercille na kasar Faransa, da nufin karfafa gwiwar musulmin kasar kan harkoki da suka danganci kur'ani da koyarwarsa. Za a gudanar da gasar karatun kur'ani a Mercille na kasar Faransa, da nufin karfafa gwiwar musulmin kasar kan harkoki da suka danganci kur'ani da koyarwarsa.486890