IQNA

Za A Gudanar Da Wani Taro Na Bayar Da Horo Kan Kur'ani A Amurka

11:14 - November 05, 2009
Lambar Labari: 1845025
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ilmomin kur'ani tare da gudanar da gasarsa a kasar Amurka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya ya nakalto daga shafin internet na ICKANSA cewa; Za a gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ilmomin kur'ani tare da gudanar da gasarsa a kasar Amurka. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karo na hudu da ake gudanar da irin wannan gasar a Amurka, wadda cibiyoyin musulmi na kasar kan shirya gudanarwa. 486916
captcha