IQNA

Turkiya Za Ta Dauki Bakuncin Gasar Kur'ani Ta Kasa Da Kasa

11:13 - November 05, 2009
Lambar Labari: 1845028
Bangaren kasa da kasa; Turkiya za ta dauki nauyin bakuncin gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da za a fara gudanar a cikin 'yan makonni masu zuwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar na Haber cewa; Turkiya za ta dauki nauyin bakuncin gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da za a fara gudanar a cikin 'yan makonni masu zuwa. Bayanin ya ci gabada cewa wannan shi ne karo na uku da za a gudanar da irin wannan gasa a kasar. 487097



captcha